☆ Advertisement ☆

Adam A Zango Ft El’Muaz – Farin Gani

0

Shahararrun mawakan hausa guda biyu sun hada karfi da karfe domin kawo ma masoyansu waka guda daya kachal wacce zata sakaku farin ciki wannan mawaka sune Adam a zango tare da el’muaz sunan wakar (farin gani).

Ku sauke ta akan wayarku domin sauraronta ayi sauraro lafiya.

DOWNLOAD HERE

Leave A Reply

Your email address will not be published.