☆ Advertisement ☆

Album 2021: Hamisu Breaker – Akhairi Album 2021

0

shahararren mawakin soyayya wanda ake yima lakabi da Mai jaruma wato hamisu breaker ya shirya tsaf domin sake maku sabon album dinsa.

Mai suna (alkhairi) wanda yake dauke da wakoki 14 a cikinsa za’a sake shi a ranar 21 July.

Ga sunayen wakokin kamar haka:

 • Manyan Mata
 • Assalamu Alaiki
 • Habibty
 • Soyayya
 • Na Fara Soyayya
 • Muradin Zuciya
 • Gimbiya
 • So Gaskiya Ne
 • Sirrina
 • Kada Ki Barni
 • Dani Dake
 • Sarauniya Ta Boye
 • Jinin jikina

Leave A Reply

Your email address will not be published.