☆ Advertisement ☆

Album : Umar Mb – Rai New Album 2021

0

sauke sabbin wakokin da aka cinkushe su a waje daya wanda ake kira da kundi a hausance amma munfi sanin sa da album wanda wannan shahararren mawakin mai tafiya da salon zamani wato umar mb ya saki a wannan sabuwar shekara da muke ciki.

Sunan wannan album (Rai) wanda yake dauke da wakoki masu yawa har guda 6 wanda ko wacce waka a saka mata kalmai na soyayya masu salon zamani gaba daya wakokin album din na soyayya ne kuma sunyi dadi matuka ayi sauraro lafiya.

  1. Umar Mb Ft. Hairat abdullahi – Ina Sonki. DOWNLOAD HERE
  2. Umar Mb – Aminta Dani. DOWNLOAD HERE
  3. Umar Mb – Yafe Ni. DOWNLOAD HERE
  4. Umar Mb – Wasika. DOWNLOAD HERE
  5. Umar Mb – Rana. DOWNLOAD HERE
  6. Umar Mb – Rai Song. DOWNLOAD HERE

Leave A Reply

Your email address will not be published.