☆ Advertisement ☆

Ali Jita – Mamana

0

Sabuwar wakar ali jita wacce yayi ma mahaifiya sunan wakar (mamana) wannan waka tayi dadi matuka saboda irin kalaman daya saka a cikin wanda yake kambaba mahaifiya dasu gata kuma a cikin sassanyar murya wacce wannan murya tasa akeyi masa lakabi da mai makobaron zinare.

Wannan waka zata dauki hankulan mutane matuka saboda babu wanda bayason mahaifiyarsa don haka kuyi kokarin sauke ta hakan wayarku domin jin dadinku.

DOWNLOAD HERE

Leave A Reply

Your email address will not be published.