☆ Advertisement ☆

Audio + Video : Hamisu Breaker Ft Momee Gombe – Yar Arewa

0

Sabuwar wakar hamisu breaker maki suna (yan arewa) wacce ya saki tare da bidiyonta wanda yayi da shahararriyar jaruma wacce tauraruwarta ke haskawa wato momee gombe.

Wakar tayi dadi bidiyon ma yayi kyau over ku sauke wakar hakan wayarku domin jin dadinku ayi sauraro lafiya sannan asha kallo lafiya.

DOWNLOAD HERE
Kalli Bidiyon

Leave A Reply

Your email address will not be published.