☆ Advertisement ☆

Browsing Category

Hausa Musics

Muhammad Melery – Maya

Sabuwar wakar yaro ga umar m shareef wato muhammad melery mai suna (maya) wannan waka ta zama gasa kowa yana nuna bajintarshi. Kuyi kokarin dauke wannan wakar domin zaku ji dadinta. DOWNLOAD HERE

Umar Mb – Maya Song

Sabuwar wakar makadi kuma mawaki wayo umar mb yaro ga umar m shareef wannan waka sunanta (Maya). Wannan wakar tayi dadi matuka kada ku bari a baku labari asha kallo lafiya. DOWNLOAD HERE

Abdul D One – Soyayya

☆ Sabuwar wakar matashin mawakin soyyaya Abdul d one wacce akayi ma lakabi da {Soyayya} Wakar daga jin sunanta zata bada chitta. ☆ Kuyi kokarin sauke ta a wayarku kada abaku labari ayi sauraro lafiya. DOWNLOAD HERE

Umar M Shareef – Maya

☆ Sabuwar wakar umar m shareef me suna (Maya) wakar tayi dadi matuka ga kuma ma'ana ga daden kalamai a cikinta. ☆ Kuyi kokarin sauke wannan wakar a wayarku ayi sauraro lafiya. DOWNLOAD HERE