☆ Advertisement ☆

Browsing Category

Hip Hops Music

Dj Ab – Voom Freestyle

Sabon kafcen da dj ab yayi wanda yayi ma lakabi Da suna (voom) wanda ya fiddo ta tare da bidiyonta bidiyon kuma bashi kadai yayi shi ba yayi shine tare da kananun kannansa mata. Kada ku bari a baku labari kuyi kokarin saukewa hakan

Kb Hart Ft Azee – Allah Ya Isa

Sabuwar wakar alaji kb hart wacce yayi featuring din mawaki Mai suna azee a cikin wakarsu Mai taken suna (Allah ya isa) wakar tayi dadi matuka. Ga kadan daga cikin baitocin wakar :- i still remember lokacin datazo rayuwana*tana

B.O.C Madaki Ft Concept Man – Da Ke

Sauke sabuwar waka daga fasihin mawakin Nigeria B.O.C madaki Ya yanke shawarar karbe wannan shekarar tare da sabuwar wakar sa mai taken {Da Ke} Ft Concept Man An cire wannan wakar ne daga Kundin wakarsa "NORTHY BY NATURE" wanda ya fitar