☆ Advertisement ☆

Browsing Category

Uncategorized

Umar Mb – Gajimare Full Album 2020

☆ Yau dai mun kawo maku dukkan wannan Sabon album Din wannan sabon mawakin umar mb Mai suna gajimare. ☆ Wannan sabon album din anyi shine cike da dadaden kalamai ga ma'ana har diga kasa take kudai kada ku bari a baku labari ayi sauraro

Umar Mb – Gajimare Song

☆ gajimare ita daya daga cikin sabuwar wakokin da umar mb yayi a cikin album dinshi mai suna gajimare. ☆ Gajimare waka ce wacce tayi dadi matuka kuma ga ma'ana sosao kudai kada ku bari a baku labari ayi saurari lafiya. DOWNLOAD