☆ Advertisement ☆

Dauda Kahutu Rarara 2021 – A Bamu A Huta

0

Sauke sabuwar wakar dauda kahutu rarara ta shekarar 2021 wacce yayi ma lakabi da (A bamu A huta) wakar tayi dadi matuka sai kuma abin dadi.

Zuwa ga yan rawa wanda suka yadda da rawarsu akan wannan wakar dauda kahutu rarara ya saka gasar rawa kuma kyauta mai tsoka zuwa ga na 1 har zuwa na ukku zaku iya ziyartar shafin Instagram dinsa ko na Ali nuhu domin samun cikakken Karin bayani.

DOWNLOAD HERE

Leave A Reply

Your email address will not be published.