☆ Advertisement ☆

Dj Ab – Voom Freestyle

0

Sabon kafcen da dj ab yayi wanda yayi ma lakabi Da suna (voom) wanda ya fiddo ta tare da bidiyonta bidiyon kuma bashi kadai yayi shi ba yayi shine tare da kananun kannansa mata.

Kada ku bari a baku labari kuyi kokarin saukewa hakan wayarku domin jin dadinku ayi sauraro lafiya.

DOWNLOAD HERE

Leave A Reply

Your email address will not be published.