☆ Advertisement ☆

Gwamnan Adamawa Ahmadu Fintiri Ya Baiwa Wadanda Suka Sace Kayayyakin Abinci Awa 12

0

A lokacin da ake yin zanga zanga wasu daga cikin mutane a wasu jahohi sun barke store din gwamnati sun sace abincin tallafin na yan kasa.

Gwamnan jihar adamawa Ahmadu Fintiri ne ya fara bada damar da yan jihar su dawo dashu nan da awa 12 idan ba haka ba zai dauki mataki.

Na rushe gidajen wanda ake zargin sunyi satar Allah ya kara kawo mana zaman lafiya a wannan kasa tamu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.