☆ Advertisement ☆

Kb Hart Ft Azee – Allah Ya Isa

0

Sabuwar wakar alaji kb hart wacce yayi featuring din mawaki Mai suna azee a cikin wakarsu Mai taken suna (Allah ya isa) wakar tayi dadi matuka.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar :-

  • i still remember lokacin datazo rayuwana
    *tana kaduna nikau ina katsina amma bamuyin kwana biyu sai mun hadu da juna
    *inbani lafiya itace maganina saboda baro kd takeyi tazo ganina
    *takama kuka saboda tana kaunana kukan kesa natashi koba karfi ajikina
    *nace sweetheart please kidaina kuka Wallahi nawarke babu sauran ciwo jikina
DOWNLOAD HERE

Leave A Reply

Your email address will not be published.