Umar M Shareef – Zabin Raina
ku sauke sabuwar wakar umar m shareef a wayarku Mai suna (zabin raina) wacce ya saki a wannan sabuwar shekarar 2021.
Wannan waka a yanayin tsarata da yayu kuma yayi ta a cikin nutsuwa zata taka rawar gani matuka a cikin wannan shekarar.