Video : Alshabab Staro – Ramsy (Official Music Video)
Sabon video sabuwar wakar sabon mawaki wanda yazo da sabon salo na soyayya a cikin wannan sabuwar waka tashi me suna (ramsy) shikuma wannan mawaki sunanshi (al-Shabaab staro)
Zaku iya sauke video wannan waka kuma zaku iya kallonta a tashar youtube.