☆ Advertisement ☆

Video : Umar M Shareef Ft Maryam Yahaya & Maryam Booth – Tsakaninmu

0

Kalli bidiyon sabuwar wakar umar m shareef wanda yayi sa tare da manyan jaruman matan kannywood maryam yahaya tare da maryam booth.

Sunan wakar (Tsakaninmu) wannan bidiyo yayu kyau matuka kamar yadda wakar tayi dadi sosai asha kallo lafiya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.