☆ Advertisement ☆

Video : Umar M Shareef – Lagwada (official music video)

0

Kalli sabon bidiyon wakar umar m shareef, ya fara sakin bidiyonta kafin audio wacce yazo maku da sabon salo a cikinta kamar yadda dama duk a cikin mawakan hausa shine yayi ficce wajen kawo cigaba sabbin salo a cikin harkar wakar hausa.

Acikin bidiyon wannan wakar akwai shahararren mawakin hausa hip hop wato hausa rapper Dj Ab kuma wannan wakar yayi ta ne ta yare biyu hausa da turanci a takaice wannan waka bata da makusa tayi dadi matuka wani abin burgewar ma sai kun tsaka kallonta.

Leave A Reply

Your email address will not be published.